Kwanaki da Yesu

Jesus-icon.png

Vimeo
YouTube


Kwanaki Arba’in da Yesu

Kwana ta Daya (1): Tun Farko   Farawa 1:1-26:5; Ishaya 52:7-53:12
Kwana ta Biyu (2): Al’ajibin Haifuwar Yesu   Luka 1:3 -2:18
Kwana ta Uku (3): Baftismar Yesu Almasihu   Luka 3:1-23
Kwana ta Hudu (4): Ibilis ya Jarabci Yesu Almasihu   Luka 4:1-13
Kwana ta Biyar (5): Dalilin Zuwan Yesu    Luka 4:16-31
Kwana ta Shidda (6): Tawali’u na kwarai   Luka 18:10-14
Kwana ta Bakwai (7):  Al’ajibin kamun kifi   Luka 5:4-11
Kwana ta Takwas (8): Tayar da Matacce   Luka 8:41-56
Kwana ta Tara (9): Zabar Almajirai sha biyu   Luka 5:27-28.6:12-16
Kwana ta Goma (10): Koyarwa akan Albarku   Luka 6:17-23
Kwana ta Goma Sha-Daya (11): Koyaswar Yesu akan Tudu (Sashi 1)   Luka 6:24-2
Kwana ta Goma Sha-Biyu (12): Koyaswar Yesu akan Tudu (Sashi 2)   Luka 6:27-42
Kwana ta Goma Sha-Uku (13): Gafartawa da Tsautawa   Luka 7:36-50
Kwana ta Goma Sha-Hudu (14): Almajirai Mata   Luka 8:1-3
Kwana ta Goma Sha-Biyar (15): Tambayoyin Yohaya mai Baftisma   Luka 7:18-23
Kwana ta Goma Sha-shidda (16): Misalai game da Kasa   Luka 8:4-15
Kwana ta Goma Sha-Bakwai (17): Misali akan Fitila   Luka 8:16-18
Kwana ta Goma Sha-Takwas (18): Iskar Guguwa    Luka 8:22-26
Kwana ta Goma Sha-Tara (19): Mai Aljanu    Luka 8:27-39
Kwana ta Ashirin (20): Ciyyadda Mutane dubu Biyar   Luka 9:11-17
Kwana ta Ashirin da Daya (21): Kamanin Yesu na ainihi   Luka 9:18-22
Kwana ta Ashirin da Biyu (22): Addu’ar Ubangiji   Luka 11:1-4
Kwana ta Ashirin da Uku (23): Addu’a da Alhini   Luka 11:9-13, 12:22-28
Kwana ta Ashirin da Hudu (24): Mutanen Mulkin Allah   Luka 13:18-19
Kwana ta Ashirin da Biyar (25): Hargitsin Mulkin Allah   Luka 12:10-16
Kwana ta Ashirin da Shidda (26): Ba Samare mai kyau   Luka 10:25-37
Kwana ta Ashirin da Bakwai (27): Makahon nan   Luka 18:35-43
Kwana ta Ashirin da Takwas (28): Zakka   Luka 19:1-10
Kwana ta Ashirin da tara (29): Shigar Yesu Urshalima   Luka 19:28-41
Kwana ta Talatin (30): Sha’anin Kudi   Luka19:45-21:4
Kwana ta Talatin da Daya (31): Ikon Yesu    Luka 20:1-26
Kwana ta talatin da Biyu (32): Idin Faska na Karshe   Luka 22:7-23
Kwana ta Talatin da Uku (33): Magana a Bene   Luka 22:26-38
Kwana ta Talatin da Hudu (34): Bashewa   Luka 22:40-65
Kwana ta talatin da Biyar (35): Tuhuma a gaban kuliya   Luka 22:63-71
Kwana ta Talatin daa Shidda (36): Giciyewa   Luka 23:25-43
Kwana ta talatin da Bakwai (37): Mutuwar Yesu    Luka 23:44-56
Kwana ta Talatin da Takwas (38): Ya tashi   Luka 23:56-24:50
Kwana ta Talatin da Tara (39): Gayyata    Romawa 3:23, 5:8, 6:23
Kwana ta Arba’in (40): Babban Umurni   Matta 28:18-20